MAGANIN GIRMAN GABA,DA KARFIN MAZA.
Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu kwaya a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari na har abada.
Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin gana saurin inzali dà ttin mara.
Citta mai kogo,
Namijin goro
Tafarnuwa
Kanumfari
Yadda zaa hada shine idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo, se asamu tafarnuwa da kanumfari a hada a dake sosai.
Zaka iya zubawa a cikin zuma ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana.
Za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa chokali 1 sau biyu a rana.
Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi kamar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne.
SHARADI!!!
Idan Har Kataba samun kanka a Istimnai wajibine Kanemi maganinsa kafin amfani da wannan hadi. Bazeyi aiki ba matukar Kataba Istimnai.
Yadda Ake Hadin Tsumin Tabaje
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
Gurjajiyan kwakwa
Ruwan tafasashiyar kanunfari
Garin dabino
Garin soyayiyyar ridi
Nono
Zuma
Bayani
Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki gauraya ki markada ki tace ki zuba nono da Zuma ki juya ki dunga sha.
KARIN NI'IMA DA GAMSAR DA MAIGIDA:
Zaki samu kankana ki markada a blender ki saka garin ridi aciki da madara da zuma ki zubawa oga yasha kisha.
MAGANIN SANYI INFECTION)
Hulba yana mutukar kashe kwayoyin cuta da hana zuban ruwa, shan sa a ruwan zafi da zuma, ko ɗiban garin a haɗiye da ruwa ko yoghurt yana mutuƙar kashe kwayoyin cuta. Haka a jiƙa da ruwa na minti ko a dafa a rin ka tsarki ko zama da shi sau biyu a rana yana kashe cututtukan sanyi.
Daga: Sirrin rike miji
0 Comments: