AKAN MIJI BA MALAM BA BOKA.KE ZAKI GYARA KANKI DAN JIN DADIN MIJINKI
AKAN MIJI BA MALAM BA BOKA.KE ZAKI GYARA KANKI DAN JIN DADIN MIJINKI
Idan kina tare da maigida, karki zama mai zama
nesa da shi,
ki zauna yanda jikin ku zai rika shafar juna domin
ba abinda
ke kara shakuwa kamar "body contact" wato
gogayyar jiki, idan
kun kasanta ki langabe masa tamkar baki da lafia
koda kuwa
lafiarki lau, akwai abinda bature ke kira
"subconscious mind"
koda lafiyarki kalau zuciyarsa zata kasance cikin
wasuwasi
bazai sami natsuwaba in ba yaga kin zama daidai
ba, koda kin
kwana 2, ki bukace shi ya ware maki koda awa
daya ne a cikin
lokutansa da niyyar kina so ya koya maki wani
abu wanda baki
sani ba na rayuwar aure, dalilin haka tamkar ka
baiwa dan
makarantane assignment, ba zai cireki a
zuciyarsa ba har sai
ya sami abinda zai fada koya maki, kinga kin
baiwa zuciyarsa
aiki bashi da lokacin tunanin wata! kafin mai gida
ya ci
abinci ki, ki tabbatar kin caba kwalliya domin
hakan zai
bashi damar cika tumbinsa! Idan kun kebe a
makwancin ku,
baiwar Allah, karki barshi yayita wahala shi kadai!
Kwanciyar
aure ba dan namiji kadai akayi ba, kema kina da
sha'awarki,
yana nasa kina naki, in ya taba nan ke taba can,
idan ya
matsa nan ko cafko can, idan kika sakar masa jiki
abin bazai
armashi ba, amma idan aikin ya zama na mutum
2, zaki ga
fa'ida! Namiji yaro ne saida rarrashi, yanayin
tafiyarki
karta zama kamar ta masu noman dankali,
yangar da mata ke a
waje ba kugu suka fiki ba, ba nonuwa suka fiki
ba, jujjuyasu
ki sami lada, idan kika barsu a cikin kaya ba
abinda zasu
kareki da su, komin kankantar abinda zai ja
maigida yace
Allah maki albarka karki raina! Wacce ta mayarda
miji uba ita
ce "sarauniya" Mata Allah ya mana albarka! Karki
yarda wata
ballagaza ta rabaki da uban yaranki!ka/ki tura
ma mata qanwa
ko yaruwa don qaruwar junanmu baki daya
Sai kiga an auro yarinya saar kanwarki tazo ta
hargitsa maki
lissafi!!!ki kasance mai amfani da kalma ko laffazi
mai tayar
da shaawar maigida koda Kuwa ba abunda
keranki ke Nan ba
,,,,Ki bari sai kuna zaune da Oga kina dan Shafa
Nan da sai ki kallesa a shagwabance kice gaskiya
yau so nake na
shayar dakai nono,,,cikin shagwaba fa,,kinayi kina
narkewa!!
kasan dan kaifa aka halicce sa amma yara sukai
maka
wayau,,sai ki tuntsire da dariya kina fadin re u
ready? Wani
zaiyi murmushin jin dadi wani dariya zaiyi inkuma
kuna so
free da maigida zaice dake shan nono sai kace
wani baby? Sai
kice da menene kai? Ai baby nane ko kana ganin
ba haka bane
in Nuna maka? Duk cikin hikima da tankwasa
harce zaki dinga
wannan maganganu! Kinayi kina shafo banana a
wando...in kinga
alamar yana so ki ciro boobs ki basa ,,basai lallai
in zaayi
ML ya kamata mu dinga faranta ran masugida ba
muna kuskure
shiyasa zakiga da sun auto yara kin zama sorry
yaran yanzun
da ido ya tun riga ya bude sai gyarañ
Allah,,,wasu tun a waje
ma suke kwace mazan zakiga Ana zo in baka
nono ko zo musha
sweet ko tomtom ke kina fadin e????wallahi irin
wadan Nan
kalaman na da matukar tasiri dan haka mu maida
hankali
mudinga cire kunya yayin da muke tare da
mazajen mu,,mune
farin cikin su, nutsuwar su da kuma kwanciyar
hankalinsu,,,,,duk sanda maigida zai fita kokarta
ki fada
masa kalmar da zaki Sasa cikin zumudin dawowa
gida da
wuri,,,ki bari sai kindan rumgumosa zakiyi masa
bye bye sai
kidan shafo kasan wandonsa kice kash! Badan
fita zakayi ba da
naga lafiyar nan, *sai ki Taba sandar girma* ki
Shafa naki ne
ba haufi da haka karuwai ke kwace mazajen da
azal ta hausu!
Duk wadan Nan karuwancin da bama iya yi masu
shike kaisu
wajensu,,wani kodan kalaman karuwanci irin
wanan yaje inda
zaayi masa tunda ya ajiye jjc a gida! Sai ki
manne nashi kina
fitar da kalma mai tayarda shaawa daga bakinki
kina iya cewa
amma na tanadar maka wani salo
0 Comments: