SIFFOFIN INZALIN MAZA DA
MATA
GARGADI
yana da kyau idan miji ya
biya buqatar sa to ya dan
dakata har sai buqatar
matar sa tabiya
idan bai dalata ba to ya
cutar da ita
rashin biyan buqatar tata
yana iya haifar mata da
wata cuta
ALAMOMIN INZALIN MATA
1. akwai wacce mijinta zaiji
gumi a jikinta kuma zaiga
zufa a goshin ta
2. Akwai wacce take
maqalqale mijinta sosai
3. Akwai wacce kunya take
kamata bata iya hada ido
da mijin ta
4. Akwai wacce gabobin ta
suke saki gaba daya
5. Akwai wacce razana take
(firgita)
6. Akwai wacce take rufe
idanunta da hannayenta
7. Akwai wacce take ture
mijinta da kanta
ALAMOMIN INZALIN MAZA
1. akwai wanda yake sakin
jikinsa kamar ya mutu
2. Akwai wanda yake kuka
3 Akwai wanda yake
dukan shimfida da hannun
sa
4. Akwai wanda yake
rungume matar sa kamar
zai tsage ta
5. Akwai wanda yake shiru-
shiru.
6. Akwai wanda yake
runtse idanunsa kuma ya
cije fatar bakin sa
(RUWAN DADI:-) wasu ruwa
ne dake fita a lokacin da
namiji da macce suke
kwanciya.......
fadakarwa ne akan rayuwar
ma'aurata
0 Comments: