AMFANIN YIN AWO GA MACE MAI JUNA BIYU (ANC)
Awo A Turance Ake Kira da ANC Antinatal Care ,Yana Da Matukar Muhimmanchin Ga Mace Wanda Allah Ya Bata Juna Biyu Watoh Ciki.
Daga Lokacin Da Mace Naji Alamun Juna Biyu Ya Kamata Tah Garzaya Asibiti mafi kusa Da Ita Domin Gudanar Da Wannan.
ANC Antinatal Care A Hausance ake Kira Da Shawarwari Wanda Ake Bah Mata Masu Juna Biyu.
-Shawara Ta Farko Wanda Ake Bah Mace Mai Juna Biyu
1. Environmental Sanitation:- Ana Nufin Mace Ta Kasance Mai Tsafta Yadda Zata Kare Jinjirinta Daga Disease Wanda Zasuyi Affecting din Child da itama kanta Mahaifiyar Domin Rashin Tsaftace Muhalli Ba Karamar Matsala Bace Ga Alumma,Wajen Da Akafi Saurin daukar cuta especially Through Water Idan Mace Bayi Kaffa-Kaffa Bah Da Irin Wadanda Ruwa Tana Iya Samun Matsala A Juna Biyun Tah.
2. NUTRITION:- Abunda Ake Nufi Da Haka A Hausance Abinci, Wadanne Irin Abubuwa Ya Kamata Mace Mai Juna Biyu Ta Rika ci Domin kariyar Jinjirinta.
-Wake
-Alayyahu
-Zogala
-Rama
-Wara Wanda Ba Soya Ba
-Da Nama Ko Kifi Saboda Ita Mace Allah SWT Ya Dora Mata Kwadai Mafi Yawa Mata Masu Juna Biyu ,Kuma Da Allah SWT Ya Sauke Lafiya Duk Wani Abu Na Kwadai Cikin Kashi 100%Zakaga Ya koma Kashi 30% Dama Saka Makon Juna Biyun Da Gareta.
ROUTE DRUGS
Magani Ne Wanda Ake bah Mata Masu Juna Biyu Idan Sun zoh ANC ,Za'a Tambayeki Cewa cikin ki Lafiya Take Idan kince Ba Lafiya Yake Kina jin Wasu Abubuwa A cikin Shine Ake Bata Wadannan Magunguna Domin Yana Taimaka Jinjiri Sosai A Cikin ciki.
WEIGHT SCALE:- Abun Awo ne Wanda Ake Awona Mata Masu Juna Biyu Domin A Duk Lokacin Da Kikaxo Awo , Muhimmanchinshi shine ,Ana duba Adadin nauyinta Sai a Rubuta A Littafi daga Wannan Lokacin Duk Lokacin Data zo Za'a Kara yimata Awo Ana La'akari da An Samu Karuwa Koh Raguwa aka Samu Daga wanann Lokacin Idan An Samu Karuwa lafiya qalau Take Idan An Samu raguwa Toh Ba Lafiya Take bah ,Sai ka Bata Shawarwari irin na masu Juna Biyu.
STAND SCALE:- Abun Awo ne wanda ake Amfani da shi domin A Awona Adadin Tsawon Mace ,idan mace Mai Ciki Tana 130 Har Zuwa 140 Zata Iya Haihuwa Amma Wasu mana Sunce Koh Bata Mai 130 bah zata it's Haihuwa , Allah SWT Shine Masani.
AUSCULTATION:- Anayin Wannan Awon Ne Da( Fetoscope )Domin Ka Saurari (Beat Heart) Bugun Zuciyar Jariri Yana Raye Koya Rassu .
PALPATION:-Ana Amfani Da hannu Domin Abincika Akwai Wani Tenderness A Cikin ciki.
TYPE OF PALPATION.
1. FUNDAL PALPATION:-shine Wanda ake Amfani Da Tip Domin A gano Satin Juna Biyu tah.
2. Lateral Palpation:-Shine wanda akeyi domin Gano (position of the Baby)Inda Yaro yake A Cikin ciki.
IDAN INA DA KUSKURA INA BUKATAR MALAMAINA NA WANNAN GIDA SU GYARA MANA ,DOMIN NI DALIBI NE ,KUMA BABU WANDA BAI SON GYARA DOMIN GABA YA GYARA.
DAGA
Umar Aliyu Danwurin Dutsi
Student At College Of Health Science And Technology Tsafe.
Community Health Department.
0 Comments: