AMFANIN LEMON TSAMI
1-GYARA FUSKA, ana Amfani da
Lemun Tsami
wajen kauda Kurajen Fuska, Fimfus,
da Kyasfi,
Yana sa fuska ta kara kyau.
Yadda ake amfani da shi, Araba 1-2,
rabin za'a
goge Fuska dashi, za'ayi Haka na
wasu lokuta, Amma a kiyaye Idanu,
kuma kar a
shafa a shiga rana se an wanke
tukuna.
2-DATTIN HAKORA DA WARIN BAKI,
Ayi amfani da Burushin wanke Baki
da ruwan
LEMON TSAMI a wanke Hakora Zasu
fita kar, Baki
zai bar wari, amma kar arika
wankewa akai-akai
sai lokaci-lokaci saboda zai iya
raunana karfin
hakora.
3-WARIN QASHI (HAMMATA)
idan Ana fama da ciwon warin Qashi,
ko rashin
tsaftace Hammata yadda ya
kamata, Idan an shafa LEMUN TSAMI
a Hamata zai
kauda wannan warin.
4-RAGE KIBA DA TIMBI (TEBA)
wanda ke buqatar haka, ya samu
LEMON TSAMI daya a ruwan sha da
bai wuce kofi
daya ba, lokaci-lokaci, kiba da tai6a
zasu sa6e.
5-RAUNI (CIWO), sabon raunin da bai
wuce Hankali
ba, da zarar an matsa mai
LEMON TSAMI zai kame ya warke.
6-RAGE SHA'AWA, ana shan LEMUN
TSAMI da
Lipton dan rage
sha'awa.
7-MAQYAN-QYARO, ana goge
maqanqaro da
LEMON TSAMI
akai-akai zai mutu.
8-AMOSANI, ana goga LEMUN TSAMI
a kai bayan
an aske gashin kan.
9-QARNI, ana amfani da LEMUN
TSAMI wajen
kawar da karnin kifi.
AMMA A KULA, idan mace ta yawaita
amfani da
Lemon tsami to zai rage mata
sha'awa. Haka mata
masu ciki kada su yawaita amf a ni
da Lemon
tsami. Masu Gembon ciki wato Olsa,
su ma su
kula wajen shan lemon tsami.
Amma dukkan wadannan zai musu
illa ne in sun
sha a ciki ba wai shafawa ba.
YADDA AKE AMFANI DA LEMON
TSAMI WAJEN
GYARAN FATA
Lemon tsami da zuma; Ki debi rabin
cokalin ruwan lemon tsami da kuma
rabin
cokalin zuma sai a kwaba su, daga
nan ki
shafa a fuskarki na tsawon minti 15,
sannan ki wanke da ruwan sanyi.
Idan
kina da fata mai gautsi to za ki iya
hadawa
da man zaitun.
· Lemon tsami da nono; Za ki hada
rabin cokalin ruwan lemon tsami da
rabin
cokalin nono (amma an fi son
kindirmo)sai
ki kwaba sosai. Bayan haka, sai ki
shafa a
fuska na
0 Comments: