ABUBUWAN DAKE KARAWA HAKORA HASKE
Lura da hakori na daya daga cikin hanyoyin
dakan kara fitar da kima hadida kamalar
mutum.
Duk yadda mutum yakai ga iya kwalliya hadida
kwarewa wurin daukar wanka daxarar yagaxa
tafannin kula da hakoransa saikaga gabadaya
kwalliyar ta lalace, dankuwa yagaxa tafannin
bawa hakoransa kulawar data dace.
Danhaka wannan wata hanyace daxata dawowa
mutum kima, martaba hadida darajar
hakoranki/ka koda kuwa hakoran sunyi irin
baki ko tsatsa tacikine haka kuma yakan yaki
kwayoyin cutar dakan haifarwa mutum warin
baki.
1-STRAWBERRIES;
Kinemi ganyen itacen strawberry kiyankashi
kanana-kanana kidinga cuda hakoran dashi,
yana sanya hakora haske sosai haka kuma yana
kore dattin dake makalewa ajikin hakora,
hakanan yana sanya baki fitar da iska me
dadin kamshi.
2-LEMON ZAKI(ORANGE);
Kisamu lemon xaki mekyau meruwa kiyanka
kimatse ruwan sannan ki guntsi ruwan abakinki
sannan kisanya brush kidinga diddirxawa lungu
da sako sannan kixubar kiwanke da ruwa.
Yanasa hakora suyi kashar kamar kankara.
3-LEMON TSAMI(LEMON)
Kisamu lemon tsami kiyanka ki matse ruwan
sannan ki sanya abakinki kiwanke kowane
lumgu da saki na bakin,z
yana fitar da duk wani dabbara-dabba
Note idan akwai mai tambaya neman magani Ko matsala akan saduwa Ko neman wani sirruka na aure Ko na kwancia shawara musamman akan aure Wanda basa tare da mazajen dasu aguri daya su kuma sunada sha awa mai kirpi sun rasa yanda zasuyi da Ita zaku iya nemana a private chat Dan neman shawqra Ko mapita akan ha
0 Comments: